Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan annabawan suka yi annabci iri ɗaya, suna cewa, “Ka haura zuwa Ramot, za ka yi nasara, gama Ubangiji zai ba da ita a hannunka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:12 a cikin mahallin