Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zadakiya ɗan Kena'ana ya yi ƙahonin ƙarfe, ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Da waɗannan ƙahoni za ka tunkuyi Suriyawa har su hallaka.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:11 a cikin mahallin