Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bafāden da ya tafi kiran Mikaiya ya ce masa, “Ga shi, maganar sauran annabawan iri ɗaya ce, sun yi maganar alheri ga sarki, sai kai ma ka yi magana irin tasu, ka yi maganar alheri ga sarki.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:13 a cikin mahallin