Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai ɗora masa alhakin mugayen ayyukansa, gama ya kashe mutum biyu ba da sanin tsohona Dawuda ba, waɗanda kuma suka fi shi adalci, wato Abner ɗan Ner, shugaban sojojin Isra'ila, da Amasa ɗan Yeter, shugaban sojojin Yahuza.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:32 a cikin mahallin