Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya ce masa, “Ka yi yadda ya ce, ka kashe shi, ka binne shi, ta haka za ka kawar mana da hakkin jinin da Yowab ya zubar ba dalili.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:31 a cikin mahallin