Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ka ji ba? Na kasa annabawan Ubangiji biyu, na ɓoye su a kogo hamsin hamsin, sa'ad da Yezebel ta kashe annabawan Ubangiji, na ciyar da su, na kuma shayar da su.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:13 a cikin mahallin