Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rabuwata da kai ke da wuya, sai Ruhun Ubangiji ya kai ka wurin da ban sani ba, don haka, in na tafi na faɗa wa Ahab, in bai same ka ba, to, ni zai kashe, ko da yake ni baranka, tun ina saurayi nake tsoron Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:12 a cikin mahallin