Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Iliya ya ce mata, “Kada ki ji tsoro, ki tafi, ki yi yadda kika ce, amma ki fara yi mini 'yar waina, ki kawo mini, sa'an nan ki yi wa kanki da ɗanki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 17

gani 1 Sar 17:13 a cikin mahallin