Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 17:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ce, “Na rantse da Ubangiji Allahnka, ba ni da abinci, sai dai ɗan farin da ya ragu a tukunya, da ɗan man da yake cikin kurtu. Ga shi, ina tattara itacen don in je in shirya shi domin ni da ɗana, mu ci. Shi ke nan, ba sauran wani abu kuma, sai mutuwa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 17

gani 1 Sar 17:12 a cikin mahallin