Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuwa nemi kyakkyawar yarinya a dukan ƙasar Isra'ila. Sai suka sami Abishag a Shunem, suka kawo ta wurin sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:3 a cikin mahallin