Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka fādawansa suka ce masa, “Ranka ya daɗe bari mu nemo maka budurwa, wadda za ta zauna tare da kai, ta riƙa yin maka hidima, ta kwanta a ƙirjinka don ka riƙa jin ɗumi.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:2 a cikin mahallin