Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sojojin da suka ragu suka koma sansani, sai shugabannin Isra'ila suka ce, “Me ya sa Ubangiji ya sa Filistiyawa suka ci mu yau? Bari mu kawo akwatin alkawarin Ubangiji daga Shilo ya kasance tare da mu, ya cece mu daga ikon abokan gābanmu.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:3 a cikin mahallin