Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Surukar Eli, matar Finehas, tana da juna biyu, ta kusa haihuwa. Sa'ad da ta ji labari an ƙwace akwatin alkawarin Allah, surukinta kuma da mijinta sun rasu, sai ta kama naƙuda farat ɗaya, ta haihu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:19 a cikin mahallin