Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wanda ya kawo labarin ya ce, “Isra'ilawa sun gudu a gaban Filistiyawa, an kashe mutane da yawa, har ma da 'ya'yanka biyu, Hofni da Finehas, sun rasu, an kuma ƙwace akwatin alkawarin Allah.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:17 a cikin mahallin