Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 22:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya ce wa Doyeg, “Kai ka fāɗa wa firistocin.” Sai Doyeg, mutumin Edom, ya faɗa wa firistocin, ya kashe mutum tamanin da biyar waɗanda suke saye da falmaran na lilin a wannan rana.

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:18 a cikin mahallin