Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 22:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce wa matsara da suke tsaye kewaye da shi, “Ku fāɗa wa firistocin Ubangiji, ku kashe su gama suna goyon bayan Dawuda, ga shi, sun sani ya gudu, amma ba su faɗa mini ba.” Amma barorin sarki ba su yarda su fāɗa wa firistocin Ubangiji ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:17 a cikin mahallin