Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce wa Ahimelek, “Kana da mashi ko takobi a nan kusa? Gama ban zo da takobina ko wani makami ba, domin ka sani sha'anin sarki na gaggawa ne.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:8 a cikin mahallin