Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ya ce, “Ga takobin Goliyat, Bafiliste wanda ka kashe a kwarin Ila, a naɗe da zane a bayan falmaran. Idan kana so ka ɗauka, sai ka ɗauka, gama banda shi, ba wani takobi a nan.”Dawuda kuwa ya ce, “Ai, ba wanda ya fi wannan, sai ka ba ni shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:9 a cikin mahallin