Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 21:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar kuwa akwai wani mutum daga cikin barorin Saul, wanda aka tsare a gaban Ubangiji, sunansa Doyeg, mutumin Edom ne. Shi ne shugaban masu kiwon garkunan Saul.

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:7 a cikin mahallin