Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya komo daga kisan Goliyat, sai Abner ya kai shi wurin Saul, Dawuda yana ɗauke da kan Bafilisten.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:57 a cikin mahallin