Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul ya tambayi Dawuda, ya ce, “Saurayi, kai ɗan wane ne?”Dawuda ya amsa, ya ce, “Ni ɗan baranka ne, Yesse, mutumin Baitalami.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:58 a cikin mahallin