Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 21:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka maganan nan ta bazu cikin 'yan'uwa, cewa almajirin nan ba zai mutu ba. Alhali kuwa Yesu bai ce masa ba zai mutu ba, ya dai ce, “In na nufe shi da wanzuwa har in zo, mene ne naka a ciki?”

Karanta cikakken babi Yah 21

gani Yah 21:23 a cikin mahallin