Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 21:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce masa, “In na nufe shi da wanzuwa har in zo, mene ne naka a ciki? Kai dai, bi ni!”

Karanta cikakken babi Yah 21

gani Yah 21:22 a cikin mahallin