Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ga wata dabba na fitowa daga cikin ƙasa. Tana da ƙaho biyu kamar na ɗan rago, maganarta kuwa kamar ta macijin nan.

Karanta cikakken babi W. Yah 13

gani W. Yah 13:11 a cikin mahallin