Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa aka ƙaddara wa bauta, sai ya je aikin bautar.Kowa kuwa ya yi kisa da takobi, to, kuwa da takobi za a kashe shi lalle.Wannan yana nuna jimiri da bangaskiya na tsarkaka.

Karanta cikakken babi W. Yah 13

gani W. Yah 13:10 a cikin mahallin