Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tana zartar da duk ikon dabbar nan ta farko, a kan idonta, tana kuma sa duniya da duk mazauna a cikinta, su yi wa dabbar nan ta farko sujada, wadda aka warkar mata da rauninta mai kamar na ajali.

Karanta cikakken babi W. Yah 13

gani W. Yah 13:12 a cikin mahallin