Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga Yahaya zuwa ga ikilisiyoyin nan bakwai da suke a ƙasar Asiya.Alheri da salama su tabbata a gare ku daga wanda yake a yanzu, shi ne a dā, shi ne kuma a nan gaba, da kuma Ruhohin nan bakwai da suke a gaban kursiyinsa,

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:4 a cikin mahallin