Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma Yesu Almasihu Amintaccen Mashaidi, na farko a cikin masu tashi daga matattu, mai mulkin sarakunan duniya.Ɗaukaka da mulki su tabbata har abada abadin ga wanda yake ƙaunarmu, ya kuma ɓalle mana ƙangin zunubanmu ta wurin jininsa,

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:5 a cikin mahallin