Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Albarka tā tabbata ga mai karanta maganar nan ta annabci, ta kuma tabbata ga masu ji, waɗanda kuma suke kiyaye abin da yake a rubuce a ciki, domin lokaci ya gabato.

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:3 a cikin mahallin