Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 8:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa zai iya raba mu da ƙaunar da Almasihu yake yi mana? Ƙunci ne? ko masifa? ko tsanani? ko yunwa? ko huntanci? ko hatsari? ko takobi?

Karanta cikakken babi Rom 8

gani Rom 8:35 a cikin mahallin