Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 8:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa zai hukunta su? Almasihu Yesu wanda ya mutu, ko kuwa a ce wanda ya tashi daga matattu, shi ne wanda yake zaune dama ga Allah, shi ne kuwa wanda yake roƙo saboda mu!

Karanta cikakken babi Rom 8

gani Rom 8:34 a cikin mahallin