Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kan dutsen kuwa su ne waɗanda da zarar sun ji Maganar, sai su karɓa da farin ciki. Su kam, ba su da tushe. Sukan ba da gaskiya 'yan kwanaki kaɗan, amma a lokacin gwaji, sai su bauɗe.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:13 a cikin mahallin