Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka fāɗi cikin ƙaya kuwa su ne waɗanda suka ji Maganar, amma a kwana a tashi, sai yawan taraddadin duniya, da dukiya, da shagalin duniya su sarƙe su, har su kasa yin amfani.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:14 a cikin mahallin