Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka fāɗi a hanya su ne kwatancin waɗanda suka ji Maganar Allah, sa'an nan Iblis ya zo ya ɗauke Maganar daga zuciyarsu, don kada su ba da gaskiya su sami ceto.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:12 a cikin mahallin