Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko yanzu ma an ɗora bakin gatari a gindin itatuwa. Saboda haka duk itacen da bai yi 'ya'ya masu kyau ba, sai a sare shi, a jefa a wuta.”

Karanta cikakken babi Luk 3

gani Luk 3:9 a cikin mahallin