Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 3:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Ku yi aikin da zai nuna tubanku, kada ma ku ko fara cewa a ranku Ibrahim ne ubanku. Ina dai gaya muku Allah yana da iko ya halitta wa Ibrahim 'ya'ya daga duwatsun nan.

9. Ko yanzu ma an Ι—ora bakin gatari a gindin itatuwa. Saboda haka duk itacen da bai yi 'ya'ya masu kyau ba, sai a sare shi, a jefa a wuta.”

10. Sai taron suka tambaye shi suka ce, “Me za mu yi ke nan?”

Karanta cikakken babi Luk 3