Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi aikin da zai nuna tubanku, kada ma ku ko fara cewa a ranku Ibrahim ne ubanku. Ina dai gaya muku Allah yana da iko ya halitta wa Ibrahim 'ya'ya daga duwatsun nan.

Karanta cikakken babi Luk 3

gani Luk 3:8 a cikin mahallin