Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan kuma sai ga waɗansu biyu suna tafiya wani ƙauye, mai suna Imuwasu, nisansa daga Urushalima kuwa kusan mil bakwai ne.

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:13 a cikin mahallin