Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Bitrus ya tashi, ya doshi kabarin da gudu. Ya duƙa, ya leƙa a ciki, ya ga likkafanin lilin a ajiye waje ɗaya. Sai ya koma gida yana al'ajabin abin da ya auku.

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:12 a cikin mahallin