Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 21:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za a kuma ga alamu a rana, da wata, da taurari, a duniya kuma al'ummai su matsu ƙwarai, suna shan damuwa saboda ƙugin teku da na raƙuman ruwa.

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:25 a cikin mahallin