Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 21:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kashe waɗansu da kaifin takobi, a kuma kakkama waɗansu a kai su bauta zuwa ƙasashen al'ummai duka. Al'ummai kuma za su tattake Urushalima, har ya zuwa cikar zamaninsu.”

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:24 a cikin mahallin