Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 21:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su suma don tsoro, da kuma fargaban al'amuran da suke aukuwa ga duniya, don za a girgiza manyan abubuwan da suke a sararin sama.

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:26 a cikin mahallin