Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ko waɗanda aka yi wa kaciya ma ba sa kiyaye Shari'a. Sonsu ne a yi muku kaciya, don su yi fāriya da ku a kan an yi muku kaciya.

Karanta cikakken babi Gal 6

gani Gal 6:13 a cikin mahallin