Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, mutanen nan masu son nuna bijinta cikin jiki, su ne masu son tilasta muku yin kaciya, don gudun shan wuya saboda gicciyen Almasihu.

Karanta cikakken babi Gal 6

gani Gal 6:12 a cikin mahallin