Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 20:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar farko ta mako kuma, da muka taru don gutsuttsura gurasa, Bulus ya yi masu jawabi, don ya yi niyyar tashi kashegari, sai ya yi ta jan jawabin nasa har tsakar dare.

Karanta cikakken babi A.m. 20

gani A.m. 20:7 a cikin mahallin