Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu kuwa muka tashi daga Filibi a jirgin ruwa, bayan idin abinci marar yisti, muka iske su a Taruwasa bayan kwana biyar. Nan muka zauna har kwana bakwai.

Karanta cikakken babi A.m. 20

gani A.m. 20:6 a cikin mahallin