Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 15:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da Ikkilisiya ta raka su, suka zazzaga ƙasar Finikiya da ta Samariya, suna ba da labarin tubar al'ummai, sun kuwa ƙayatar da dukan 'yan'uwa ƙwarai.

Karanta cikakken babi A.m. 15

gani A.m. 15:3 a cikin mahallin