Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka isa Urushalima, Ikkilisiya, da manzanni, da dattawan Ikkilisiya suka yi musu maraba, su kuma suka gaggaya musu dukan abin da Allah ya yi ta wurinsu.

Karanta cikakken babi A.m. 15

gani A.m. 15:4 a cikin mahallin