Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan wannan magana kuwa ba ƙaramar gardama da muhawwara Bulus da Barnaba suka sha yi da mutanen ba. Sai aka sa Bulus da Barnaba da kuma waɗansunsu, su je Urushalima gun manzanni da dattawan Ikkilisiya a kan wannan magana.

Karanta cikakken babi A.m. 15

gani A.m. 15:2 a cikin mahallin