Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma waɗansu mutane suka zo daga Yahudiya suna koya wa 'yan'uwa, suna cewa, “In ba an yi muku kaciya kamar yadda al'adar Musa take ba, ba dama ku sami ceto.”

Karanta cikakken babi A.m. 15

gani A.m. 15:1 a cikin mahallin